Monday, July 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Da kanka ka gayamin cewa ana Liwqdy da kai>>Sadiya Haruna tawa Hassan Make-Up martani bayan da yace a gabansa an yi Laalata da ita

A yayin da fada ya barke tsakanin Sadiya Haruna da Hassan Make-Up, A jiya, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, a gabansa an yi Laalata da Sadiya Haruna kuma ba sau daya ba.

Yace kuma ya zubar mata da ciki kuma hakan duk ya faru a lokacin da take da aure.

Hassan Make-Up yace, Nan gaba sai sake sakin wasu sabbin bayanai akan Sadiya Haruna.

A nata martanin, Sadiya Haruna tace itama Hassan Make-Up ya taba gaya mata cewa, shi dan daudau ne ana Luwqdy dashi.

Tace kuma ita abinda yasa bata kulashi ba shine tafi karfinsa, ita ba ajinsa bace.

Tuni dai mijin Sadiya Haruna, Gfresh Al-amin ya fito ya bayyana cewa, yana tare da matarsa.

Karanta Wannan  Tinubu ne ke daukar nauyin rikicin dake faruwa a jam'iyyar mu ta Labour party>>Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *