Monday, July 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Peller ya kai Budurwarsa Jarvis masallaci ta Karbi Musulunci inda ta canja suna zuwa Jamila

Rahotanni sun ce shahararren Streamer na Najeriya, Peller ya kai Budurwarsa da yake shirin Aurez Jarvis masallaci ta karbi Musulunci.

Rahoton yace an canja mata suna zuwa Jamila.

Lamarin ya dauki hankula inda aka gansu shi da ita cikin fararen kaya.

Karanta Wannan  Duk dan siyasar da yasan abinda yake ba zai koma Jam'iyyar APC ba, masu koma kuwa suna yi ne dan samun na Abinci>>Tambuwal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *