Tuesday, July 28
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wasu yara daga Arewa ke kwaikwayar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Wannan bidiyon wasu yarane daga Arewa da aka gansu suna kwaikwayar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Sun dauki hankula a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Gwamnan jihar Oyo ya kunyata matarsa yayin da ta yi yinkurin sumbatarsa a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *