Tuesday, July 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna Har lauyoyi take baiwa kanta suna..da ita>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Matarsa, Sadiya Haruna har lauyoyi take baiwa kanta suna biyan bukatarsu da ita dan kawai ta cimma burinta.

Gfresh ya bayyana hakane a wani Voice not da ya fita ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Fada tsakanin matar Gfresh Sadiya Haruna da abokinta, Hassan Make-Up ya barke inda Gfresh din ya shigarwa matarsa.

Hassan Make-Up dai ya dauri aniyar auren tsohuwar matar Gfresh watau Maryak Nicki Minaj inda yace dalilin hakane ma yasa Gfresh ke jin Haushinsa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Jam'iyyar ADC ta bayyana wata Mugunta da APC ta shirya mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *