
‘Yan arewa dake soyayya a shirin BBNaija11, Yusuf da Bluetopia soyayyar tasu na ci gaba da bayyana da kuma daukar hankali.
A yanzu dai wani Bidiyon su ne ya bayyana inda aka ga sun rungumi juna sannan sun sumbaci juna.
Hakanan ita Bluetopia sai kara yin abubuwan daukar hankali take a shirin.