
A yayin da yake shirya sabon shirinsa, Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya ci gaba da koyar da Rawa da waka.
Ian ga Ali Nuhu na koyawa A’isha Soba yanda zata yi rawa a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.
Saidai mafiya yawa sun tafi akan cewa, Ya kamata ace Ali Nuhu ya girma da koya rawa.