Tuesday, August 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wasu ‘yan Najeriya suka je bikin Birthday Dubai suka yi akan Jirgin ruwa

Wannan wasu ‘yan Najeriya ne da suka yi Bikin zagayowar Ranar haihuwa a Dubai.

An gansu akan Jirgin ruwa da kek da balanbalan.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Tinubu ya gana da sarkin Musulmi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *