Thursday, November 5
Shadow

Dan Damben Wrestling dan Aslin Najeriya, Oba Femi ya shiga wajan Wrestling din da babbar Riga

Dan damben Wrestling dan Asalin Najeriya, Oba Femi dake wasa a kasar Amurka ya shiga wajan Wrestling din da babbar riga.

A kwanaki kadan da suka gabata ne dai ya lashe babbar gasar ta Wrestling.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani Sojan Najeriya ke ihu yayin da ake cire masa targade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *