
Wani Bidiyo na yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga ‘ya’yan tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun durkusa har kasa suka gaishe shi shi da abokansa suna zaune.
Da yawa sun yaba da lamarin da fadar cewa lallai yawa ‘ya’yan nasa tarbiyya me kyau.