Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Anas Ghana da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta

Bidiyon malamin Addinin Islama, Sheikh Anas Ghana da aka ganshi da wata suna rungume juna ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

An yi ta zazzafaruhawara akan Bidiyon.

Malam dai ya fito yayi karin haske inda yace kanwarsace dake Zaune a kasar Amurka.

Karanta Wannan  Sanata Okey Ezea ya rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *