
An hangi Tauraruwar Tiktok Sarah Love A daure a wajan jami’an tsaro tana ta kuka.
A wani Bidiyo na daban an ga tana ta rokon wata data sakata ta zagi wata data zo ta fitar da ita.
Rahotan yace watace dake fada da wata can tasa Sarah Love ta yi Bidiyo tana zagin waccan da suke fadan.