Monday, August 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka sa wani Barawo yake iyo a cikin kwata

Wannan wani Barawo ne da aka kama aka sakashi ya shiga kwata yana iyo.

An ga mutane tsaye akanshi.

Wasu sun yaba, wasu kuma sun yi Allah wadai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shima Sanata Godswill ya yi subutar baki inda yace an yi jana'izar Tinubu maimakon yace Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *