Saturday, August 29
Shadow

Kalli Bidiyon Sanata na yakin neman zabe a wani kauyen da babu gada

Sanata Peter Nwebonyi nata shan suka bayan da yaje kauyen garinsu dake jihar Ebonyi yake yakin neman zabe

Abinda ya dauki Hankula shine, a kauyen da yaje akwai ruwa amma babu gadar tsallakawa.

Shine ya tsaya a dayan gefen da lasifika a hannunsa, yana yiwa mutanen kauyen yakin neman zabe su kuma suna dayan bangaren kogin

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wata babbar Kunama ta bayyana akan wata gawar mata data rasu>>Malama Juwairiyya ta bada labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *