Wani Bidiyo da ya nuna wani matashi yana wanka a Dam din Suleja amma ruwa ya tafi dashi ya dauki hankula
An ga yanda matashin ya fada ruwa kuma ruwan ya tafi dashi abokansa na ta salati.