Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yansanda suka tsere a guje bayan da suka tare mota zasu karbi cin hanci, wani dake gefe ya aika musu da jirgi marar Matuki(Drone)

Wannan Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga ‘yansanda sun tare wani me mota zasu karbi cin hanci a wajansa.

Wani dake gefe, ya kunna jirgi marar matuki(Drone) ya aikashi wajan ‘yansandan.

Ko da suka ga Jirgin sai suka ranta a na kare suka tsere, lamarin ya baiwa mutane dariya sosai.

Karanta Wannan  Zan Iya Shiga Mummunan Yanayi Idan Dangote Bai Aure Ni Ba, Saboda Tsananin Son Da Nake Yi Masa, Cewat Aishatu Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *