Friday, September 4
Shadow

Sheikh Nura Khalid ya yi magana kan barin Musulunci da dansa yayi

A yayin da ake ta cece-kuce kan Barin Musulunci da dan Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid me suna Ibrahim yayi.

Malam yayi raddi kan maganar.

Saidai bai fito yayi maganar kai tsaye ba.

Yace ne ana fatan idan wata masifa ta fito ta fada a gidansu

Sannan yace amma masu musu irin wannan fatan Masifar suna musu fatan su kada Allah ya jarabesu da mafi kankantar Masifa.

Karanta Wannan  Mu a yankin Inyamurai da kaso 95 cikin 100 Kiristoci ne, 'yan uwan mu Kiristoci ne ke shekye mutanen mu>>Inji Gwamnan Anambra, Charles Soludo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *