Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da ya siyo tsire aka zuba masa a takardar kammala Digiri na biyu(Masters) na wani Dalibi

Wannan wani ne da ya siyo Tsire amma aka zuba masa a takardar kammala Digiri na biyu na wani dalibi watau Masters.

Lamarin ya bashi mamaki inda ya daga yake kallo sannan ya wallafa a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Wani Matshi Masanin Ilmin Turanci, Sule Ya'u Tariwa Ya Yi Wa Turancin Adam A. Zango Kaca-Kaca Wanda Ya Rubuta A Matsayin Taya Rahama Sadau Murnar Auren Da Ta Yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *