
A dokar Kundin tsarin Mulkin Najeriya da Dokar majalisar Dinkin Duniya da dokar Allah ta bashi dama yayi addinin da yake so.
Lokacin da Allah zai halicceshi bai yi shawara da kai ba, Dan haka ba ruwanka da harkarsa, ba ruwanka da addininshi, duk abinda ya zaba ya shafeshine bai shafeka ba.
Yana da kuma ‘yancin ya saba maka a Addini, indai kana da ‘yancin ka yi addini iri kaza, to shima yana da ‘yancin yayi Addini Iri kaza
Inji Sheikh Nura Khalid, Digital Imam a sabon karatunsa bayan da dansa yayi ridda ya bar Musulunci zuwa Kiristanci.