Matar gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru na shan ruwan Allah wadai saboda shiga gasar rawar Tiktok.
An ganta da abokanta suna ta tikar rawa a gaban kyamara.
Inda ake ta sukar ta da cewa wannan ba mutuncin ta bane a matsayin ta na matar gwamna.