Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ratsuwa da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) daidai take da rantsuwa da Allah>>Inji Sheikh Makari

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa rantsuwa da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) daidai yake da rantsuwa da Allah.

Ya bayyana hakane a wajan wani Maulidi da ya halarta.

Karanta Wannan  20 daga Yaran da Gwamnatin tarayya ke tsare dasu bisa tuhumar cin amanar kasa zun kwanta rashin lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *