Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Inyamura ta dinkawa dan Arewa sabbin kaya bayan da ta ganshi kullun da kaya daya

Wannan wata Inyamura ce data dinkawa wani dan Arewa da yaje cirani kudu yana wankin takalmi sabbin kaya.

Tace kullun tana ganinsa da kaya daya.

Tace bata san menene matsalarsa ba amma shine tace bari ta masa dinki.

Karanta Wannan  Ba'a gama yayin iPhone 17 pro max ba, iPhone 18 na shirin fitowa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *