
Gwamnatin jihar Benue ta kwace motoci 23 daga hannun Tsohon Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom bayan da ya kwashe su ya tafi dasu gidansa.
An ga yanda aka yi Amfani da Janwai wajan dauke motocin daga gidan tsohon Gwamnan.
Saidai Ortom yace wadannan motocin halas dinsa ne, Gwamnati ce ta mallaka masa