Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata ta yi Wuf da uban wasu

Wannan matashiyar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yanda aka ganta da wani Dattijo suna soyayya.

An yi ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan Bidiyon nasu.

Karanta Wannan  Ji Bayani Dalla-Dalla: Shin waye zaiwa gawar marigayi Dantata Sallah a Madina?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *