
Malam Saleh Muhammad Jimeta ya bayyana cewa, Wai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba Musulmi bane.
Malamin ya kara da cewa, Da Kasar Saudiyya tasan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba musulmi bane da tuni ta koroshi gida.
Sannan ya tsynewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ma masu sonsa.