Diyar Tsohon gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan a shigar da tayi a wajan Bikin data halarta a Landan.
‘Yar uwar Mijinta ne aure a Landan inda ta halarci bikin ta sha rawa kamar ba gobe