Thursday, September 17
Shadow

Ado Gwanja na shan Yabo saboda wakar siyasa

Ado Gwanja na ta shan Yabo inda da yawa ke cewa yafi Mawaka irin su Rarara da Sauran ‘yan amshin shata da ake baiwa kudi suna wake ‘yan siyasa bayan sakin wakarsa me taken

Siyasa ‘yancina

Sannan kuma hakkina.

Najeriya ma karfin siyasarta kaf na yankina.

Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba’a sona

To a kwacewa yaro riga gara a yagata….

Karanta Wannan  Tinubu Ya Naɗa Tsohon Hadimin Buhari Shugaban PCNGi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *