Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Ya’yan Mawaki Naira Marley na salati ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

An hangi ‘ya’yan mawakin Kudu, Naira Marley na salati ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Da yawa sun yaba musu duk da cewa mahaifinsu mawakine dake wakoki wanda ake ganin sun sabawa tarbiyya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda Hàrsàsàì suka fado daga cikin wata Mota data je wucewa ta kofar jami'ar ABU Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *