Sunday, November 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ambaliyar ruwa ta mamaye wani yanki na Abuja

Ambaliyar ruwa tawa wani sashe na Abuja kawanya inda aka ga Motoci na ta Iyo a ciki.

Mutanen yankin sun bayyana cewa basu taba ganin Ambaliyar ruwa ta musu haka ba sai wannan karin.

Karanta Wannan  Mun samu Sauki, Ba sai mun yi yakin neman zabe da yawa ba, Yunwar da 'yan Najeriya ke ciki ta isa tasa su zabemu>>Inji Jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *