Thursday, November 5
Shadow

An hangi Saleem Goje da Uwargidansa Shafa Ardo suna shakatawa a kasar waje bayan ya saki amaryarsa, Hafsat Kamal

Anan Saleem Gojene yake shakatawa da uwargidansa, Shafa Ardo a kasar waje.

An ga Bidiyon su kamar yanda Sha ta wallafa a shafinta na sada zumunta.

Hakan na zuwane bayan da ya saki amaryarsa, Hafsat Kamal.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka ga Abubakar Malami ya yiwa Tinubu yakin neman zabe a 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *