Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Bahaushe dake Zaune a Abuja, yace maza su yi hattara, akwai ‘yan Luwqdy da yawa masu kudi sosai a Abuja suna kawo masa hari

Wannan wani Bahaushe ne dake zaune a Abuja

Ya jawo hankalin maza dake zaune a Abujar cewa su yi hattara dan akwai manyan mutane masu kudi sosai ‘yan Luwqdy dake tayashi.

Yace kuma sukan yi amfani da abubuwa daban-daban da suka hada da kudi da kyauta, dan jan ra’ayin mutum.

A karshe dai yace Allah yasa mu fi karfin zuciyarmu.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Wannan matar tsohon Gwamnan jihar Kaduna ce da aka hana shiga cikin kotu inda akewa mijinta shari'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *