Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya aikawa Wasu matasa da Tallafin Naira dubu dari shine suka ce basaso, suka yi amfani da kudin suka sai butoci suka kai masallatan Unguwarsu

Gwamnan jihar Naija Ya aikawa dangin matasa da suka rasa rayukansu a wajan hakar ma’adanai da tallafin naira dubu dari.

Saidai sun ce basa so, inda suka yi amfani da kudin wajan sayen Butoci suka kai masallatan inguwarsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani matashi ya zo tada Janareta yaki tashi amma yana kiran sunan Shehu sai Injin ya tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *