Matashi da ya shahara a kafafen sada zumunta me amfani da sunan Yaron Kano, Ya dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da aka ga masoyiyarsa ta goyashi.
Da yawa dai sun rika tambayar wai Babu Hisbah ne a Kano inda wasu ke tambayar shin ya aureta ne?