Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu da suka bayyana suna sayar da kayan abinci, da suka hada da Taliya, Man Girki, shinkafa da sauransu a farashi me sauki sosai sun gudu da kudin mutane

Wasu mutane da suka bayyana suna sayar da kayan abinci a Arha a garin Osogbo sun gudu da kudaden mutane.

Da farko dai suna sayar da Taliya, Shinkafa, da man girki akan farashi me sauki sosai.

Daga baya suka ce sai an ajiye kudi kamin a samu ba za’a iya saye kai tsaye ba.

Saida aka tara musu kudi suka tsere da kudaden mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Samha M. Inuwa ta fito ta bayar da hakuri kan Bidiyon da ta yi wanda bai dace ba ya kuma dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *