Motar Dakon Giya da ta yi Khadari a Lagos ta dauki hankula inda aka ga mutane sun zagayeta suna ta shan wadda bata fashe ba.
Lamarin ya farune a Unguwar Ojuelegba dake cikin Birnin Lagos.