
An ga jami’an tsaro da yawa sun kai tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a ci gaba da shari’ar da ake masa.
Saidai masoyansa sun bayyana mamaki da yawan jami’an tsaron da suka gani tare dashi inda suke cewa sai kace wani wanda yayi mummunan laifi.