Friday, October 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan jami’an tsaron da aka ga sun kai Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu ta baiwa mutane mamaki

An ga jami’an tsaro da yawa sun kai tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a ci gaba da shari’ar da ake masa.

Saidai masoyansa sun bayyana mamaki da yawan jami’an tsaron da suka gani tare dashi inda suke cewa sai kace wani wanda yayi mummunan laifi.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Ji Hukuncin da kotu ta yanke kan bayar da belin malam Nasiru Ahmad El-Rufai da ya baiwa mutane mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *