Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani ya baiwa Gwamnan jihar Abia, Alex Otti kyautar kudi ya zuba mai a motarsa saboda ayyukan Alheri da yake

Wani dan jihar Abia ya dauki hankula bayan da aka ganshi ya baiwa Gwamnan jiharsu, Alex Otti kyautar kudi dan ya zuba mai a motarsa.

Mutumin yace yayiwa Gwamnan kyautarne saboda irin ayyukan alherin da yakewa al’ummar jiharsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Messi ya rika kiran a kori Marc Cucurella saboda ya rufe baki ya masa magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *