Wednesday, October 21
Shadow

Ji yanda Sarkin Ingila, King Charles ya karanto Hadisin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Sarkin Ingila, King Charles ya karanto Wani Hadisi na Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a yayin ganawarsa da sarkin Oman

Sarki ya karanto cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yabi mutanen Oman da cewa suna da aminci basa cutar da mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *