
Tsohon shugaban kasar Amurka, Bill Clinton ya bayyana cewa, baya jin dadin irin abinda akewa Musulmai a Duniya.
Yace ya gaji da yakin Addini, inda yace diyarsa tun tana da shekaru 15 ta karance Qur’ani gaba daya.
Yace a wajanta yaji wata ayar Qur’ani da Allah ke cewa, ya halicci mutane jama’a-Jam’a ne dan su san junansu.