Sunday, November 1
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Ango ya tashi ya bar wajan daurin aure bayan da aka ce ya biya Naira Miliyan 1.2 kudin sadaki

Wani Ango a garin Mbaise dake kudancin Najeriya ya tashi ya bar wajan daurin aure yayin da aka taru saboda an ce ya biya Naira Miliyan 1.2 a matsayin kudin sadaki.

Angon dai yace kudin sadakin sun masa tsada.

Karanta Wannan  Bidiyon Mahaifi yana rawa da diyarsa a ranar aurenta ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *