Sunday, November 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka rirrike shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayin da yake tafiya a jihar Rivers

Bidiyon yanda ake rike da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu hagu da dama lokacin da yake tafiya a jihar Rivers ya dauki hankula.

An ga jami’an tsaronsa rike da hannunsa kuma suna daf dashi suna tafiya tare.

Har an ga dan shugaban kasar, Seyi Tinubu shima a gaba yana juyawa yana kallon mahaifin nasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ke taka rawa sosai yana murna bayan da shugaba Tinubu ya tabbatar da cewa shine zai masa mataimaki a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *