
Wata Sabuwa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu makaryaci ne.
Bai yi karatu a jami’ar Chicago ta kasar Amurka ba kamar yanda yake ikirari
A lokacin da yake cewa yayi karatu a jami’ar, ni malamine a tsangayar da yace yayi karatu kuma ban sanshi ba.
Inji Wannan malamin