Wednesday, November 11
Shadow

Sadiya Haruna ta jawo cece-kuce saboda Bidiyon data wallafa da bai rufe jikinta yanda ya kamata ba

Tauraruwar Tiktok, Matar Gfresh Al-amin, Sadiya haruna ta jawo cece-kuce bayan wani Bidiyo data wallafa da bai rufe jikinta yanda ya kamata ba.

A yayin da wasu ke suka, wasu kuwa yabawa suka yi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: DSS sun sake kai samame gidan Tsohon Ministan shari'a Abubakar Malami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *