
Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Saudiyya ta yankewa wata mata Hukunci irin na Addinin Musulunci bayan samunta da aikata ba daidai ba.
Matar dai ta yi mu’amala irin ta aure da wanda ba Mijinta ba dan kasar Egypt kuma har Rabo ya shiga ta haihu.
Wannan dalili ne yasa aka kamata aka mata haddi kamar yanda addinin Musulunci ya tanada.
Rahotanni sun bayyana cewa, Matar sunanta Esther kuma ‘yar kasar Kenya ce.