Monday, November 23
Shadow

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri kenan yake daga hannu yana rawa a coci

Wani Bidiyo da ya nuna Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri a coci ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

An ga Gwamnan yana daga hannu yana rawa a cikin cocin.

Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *