August 29, 2024 by Bashir Ahmed Turaruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan nata inda take shakatawa a kasashen Turawa. Karanta Wannan Hotuna: A ci gaba da yawon shakatawar da take a kasar China, Maryam Yahya ta saki sabbin Hotuna