Wata Budurwa me gashin gemu ta koka da rashin samun mijin aure.
Budurwar ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace tana samun masu cewa suna sonta amma matsalar itace basu mata ba.