Friday, December 5
Shadow

CBN ta kori manyan jami’an bankin NIRSAL Bank

Babban bankin Najeriya,CBN ya kori manyan jami’an bankin NIRSAL Bank wanda mallakin CBN dinne.

A sanarwar da aka gani CBN din ta bayyana dalilan gyara da canja tsarin ayyuka na bankin a matsayin dalilin yin korar.

Hakanan akwai yiyuwar a kara yin wata korar inda yanzu haka ake binciken wasu karin ma’aikatan bankin.

Karanta Wannan  Bidiyo: Kalli Yanda ziyarar su Ali Jita da Nazir Sarkin Waka ta kasance zuwa kasar Kamaru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *