Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Hotunan Birthday Cake din Bobrisky da ya dauki hankula

A ranar Asabar ne dai dan daudu me shigar mata, Bobrisky yayi bikin cikarsa shekaru 33 a Duniya.

Lamarin ya dauki hankula musamman ma dai hotunan cake dinsa me kirar Mota.

Karanta Wannan  Na fi Raba Gardama Ilimin Addini, Na fishi Zati na jaruman maza, yanda nake kamar dokin Ajantina>>Inji Sahir Abdul

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *