Wannan hoton na manyan ‘yan siyasar Najeriya ya dauki hankula sosai inda aka ga Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Atiku Abubakar da Peter Obi a cikin mota daya.